Ana wata sai ga wata kowa ya kama ta yasan Hukuncin da aka yan kewa wanda ya kashe Hanefa kunji abun da ya faru kowa acikin wannan video😭😭😭

Idan baku man taba kowa yasan yadda wani mutun yai sana diyyar mutuwar wata yar karamar yarin ya mai suna hanefa acikin wantan da ya wuce.

Lallai wannan mutuwar yarin yar mai suna hanefa ta gir giza mutane da yawa musulmai kai har wanda bama musulmai bane sunji babu dadi sosai.

Munsan a wannan lokacin Kowa yana so yaji irin hukuncin da za’a yan kewa wannan mutumin da ya kashe yarin ya yar shekara biyar da hai huwa.

Kuma wani abu da zai baka mamaki an tabbabar da cewa wannan yarin yar ta kasan ce dalibar sace acikin makaran tarsa lallai rayiwa babu tabbas.

Allah ya jikanki hanifa ga wannan faifan bidiyan domin kuji abun da alkali yai akan wannan wanda yai aika aikan anan akan yar karamar ya rinya.

ga video.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *