Ana wata sai ga wata haba Bilkisu shema wannan wanna irin video haka ku kalli wata sabuwar rawa da takeyi

Wai mai yake damun jaruman masana antar kannywood ne ya kama ta kusan mai yake faruwa tun yanzu ba nan gaba kaciba kuma kazo kana mamaki

Wani bidiyon jaruma “bilkisu shema” kenan cikin wata irin shiga wanda ta nuna tsaraicinta wanda baikamata ace tayi hakan ba a matsayin ta na jaruma acikin masana’antar kannywood.

Domin kuwa akwai mutane daban daban dasuke koyi da irin dabi’un jarumai dakuma mawakan hausa ma’ana akwai masu kwaikwayon irin Rayuwarsu.

Wannan bidiyon na jaruma Bilkisu shema zai iya saka wa wata masoyiyar jarumar itama tafito tayi irin wannan rawar tareda yin shiga irin ta Bilkisu shema kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

To kowa dai yasan a wanna irin lokaci muke ciki ya kama ta man yan jaruman kannywood sunan mai suke ciki domin irin wasu abu bu wamma suka dai sai su kawo mana wata matsalar mai girma.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *