Ana wata sai ga wata gidan jaridar BBC hausa ya hadda sa cece-kuce Tsakanin jaruman kannywood sabo da wata magana da yayi akan Nafisa abdullahi babbar magana…

Shafin gidan jaridar BBC hausa sunyi wani rubutu a shafin su akan jaruma nafisa abdullahi da ya jawo cece-kuce.

sabo da abun da gidan jaridar BBC hausa ya wallafa mutane suna ganin gaskiya bai kama taba yayi hakan.

To amma dai ya zaiyi domin aikin su kenan, misali kowa yasan wacece rahama sadau acikin kannywood.

kuma kowa yasan wacece hadiza aliyu wacca akafi sanin ta da Hadiza gabon acikin masana antar kannywood.

Kuma kowa yasan wacece Nafisa abdullahi acikin masana antar kannywood sabo tsofaffin jarumai ne.

Sai kawai jiya akaga shafin gidan jaridar BBC hausa ya wallafa labarin cewa duk jaruman cikin masana antar kannywood

A wannan shekarar babu wanda yakai jaruma Nafisa abdullahi yawan mabiya da dai sauransu afadin social media.

Wasu suna ganin cewa ya za’ai BBC hausa tace haka bayan suna ganin Nafisa abdullahi bata yawan yin posting

Kuma bata yawa yin magana acikin social media koda a shafin na Instagram amm sai gashi ance tafi kowa da kowa.

To kuma masu bibiyarmu akan wannan shafin namu muna so muji ra’ayin ku akan wannan batu ba BBC hausa.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *