Ana wata ga wata, Abdul Jabbar Nasiru Kabara ya saki wani zazzafan sako ga makiyan sa, shiga ku kalli Bidiyon…
Toh fa ana wata ga wata wannan Malamin da kotun Addinin musulunci ta kama dumu dumu da zargin yin batanci ga manzon Allah (S.A.W) Wato Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara ya saki wani
zazzafan sako zuwa ga masu kin duk da ya kasance waau da dama sun taba ganin wannan sakon nasa amma tabbas sakon ya janyo hankulan mutane da dama, Fatan mu shine
Ubangiji Allah ya sa mu dace ga shi nan zamu saka muku Bidiyon a nan kasa amma duk abin da wannan sakon ya kunsa a kan maganar kamashi da akayi ne yana zargin siyasa ce kawai ba wani abu ba.