An yanka ta tashi fitar wani sabon video na safara’u kwana casa’in a gurin happy birthday ya gir giza mutane sai kace turawa har dar..

Kannywood ina mafita lallai ya kama ta manyan jaruman dake cikin masana antar kannywood sufara gyara al’amarin su sabo da shar holiyar da akeyi tayi yawa sosai.

Mafi ya wancin jaruman kannywood mata sune abun tausayi sabo da sune mutanan da lokacin su kadan ne amma kuma sune mutanan da sukafi kowa san fan tamawa da kuma chilin.

Dan haka abun da ya kama ta manyan jaruman kannywood ali nuhu, adam a zango, mai shadda, Aminu saira, Aminu s bono, sadik m mafiya, fakalu a dorayi, sadik sani sadik, sani danja.

Yakubu Muhammad, alan waka, nura m inuwa, da dai sauran manyan kannywood yafa kama ta kowa yasan mai ya dace yayi acikin masana antar kannywood dan tsira da mutunci.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *