An kuma zazzafan martani zuwa ga malam Idriss, Hum, Adam A Zango Ya…
Babbar magana an kuma, Ana wata ga wata wannan abin gaskiya baiyi dadi ba wai ace abin nan har yanzu ya kasa karewa , Shin ko kun San meye ma asalin abin da ya haddasa matsala
a tsakanin Malam Idris da kuma jaruman kanywood, da farko dai shi malam yayi magana a kan yan kanywood yace “kaf yan kanywood ba mai addini” su kuma basuji dadin maganar da yayi ba
wasu da dama sun fito sun mayar masa da martani waau cikin fushi wasu kuma cikin nutsuwa, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya sa mu dace sedai ya fadi wani Abu mai mahimmanci sosai Wanda na gani a
cikin bidiyon Wanda ya kasance tambayace, yace ” yammatan kanywood suna saka hijabi ne kafin a haska su a cikin film?”