An gano babban dalilin da yasa Ali nuhu ya maka abokiyar aikin sa a kotu…

An gano babban dalilin da yasa jarumi ali nuhu ya maka abokiyar aikin sa akotu domin kotun tabi masa hakkin sa duba alamu sun nuna shine mai lefi Danna wannan hotan👇👇👇.

Bayan munyi karo da wannan labarin munyi kokari wajan ne mo ai nihin abun da ya hadda wannan rikici tsakanin jaruma hannatu da jarumi ali nuhu sarki a kannywood.

Ai kuwa munyi nasarar samun cikakken rahoto akna abun da yafaru har jarumi ali nuhu ya maka hannatu bashir ako to domin yana ne man kotu ta bimasa hakin sa bayan kuma shine da laifi.

Amma yanzu ba tare da bata lokaci ba zamu danyi muku bayani a gur guje, Hannatu bashir ta bayyana cewa ali nuhu ya kai ta kara kotune sabo da ta nuna masa abun da yai mata bai kyau taba.

Ya bata mata lokaci akan wani film din ta da zatayi sai ta ne mi ali nuhu akan tana so ya fito aciki film din hakan dai jarumin ya amsa mata akan zayyi sai daga baya taga ya bata mata time.

Wato lokaci ya bata mata lokaci sosai kuma yaki zuwa suyi wannan film din shine take nuna masa abun da yayi bai kama taba, tofa akan wannan ne ali nuhu ya kai hannatu bashir kara kotu.

Amma ga wani bidiyo da zai muku karin haske akan lamarin..

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *