Aminu saira ya bayyana wacca zata maye Gurbin laila acikin shirin labarina ko kusan wacece

Labari dadumi duminsa ina masu kallan shirin labarina series shiri mai dogon zango idan baku man taba maryam waziri wacca kukafi sanin ta laila labarina tayi aure, sai kuma aminu saira.

Yai wata wallafa a shafin sa na Instagram mutane daman suna jiran suji, da wacca jaruma za’a maye gurbin laila acikin shirin labarina sai kawai ajiya Aminu saira ya wallafa hotan fati washa

Ga kuma wani labarin na da ban dadumi duminsa 👇

Akan shafin sa na Instagram yai wani dan takai caccan rubutu kamar haka yace, “Idan ta bayyana ashirin labarina series wanna gurbi kuke tsammanin zata maye” kunji abun da yafada.

Shine yasa muka kawo namu hasa shan cewa gurbin laila labarina zata maye domin ita banamiji bace balle ace mahamud zata maye gurbin sa kuma sumayya har yanzu ba’a ace ta mutuba.

Kunga kuwa indai fati washa ta bayyana acikin shirin labarina series mai dogon zango to sai dai tafito a matsayin laila labarina, dan haka muna so muji ra’ayin ku me kuke tunani akai.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *