Amarya ta nemi a raba aurenta saboda Angon yafi karfinta, Babbar Magana…

Babbar magana Ana wata se ga wata karo na farko a rayuwata naji ance mace tace a raba auren su da wani saboda yafi karfinta wannan ba karamin abin mamaki bane ba,

Kamar yadda muka samu Labari da Jaridar Amihad ta rawaito wannan Labari yana cewa “Wata amarya mai suna Aisha ta bukaci kotu ta raba auren ta da mijin ta saboda yafi karfinta

bayan sati daya da aure, Ya bayyana ce a cewar ita aisha a daren farko da aka kaita gidan mijin nata da ya sadu da ita a maimakon taji dadi sede azaban da ta dandana, haka ta jure se kuma dare

na biyu ana ma suka kara se taga abin fa gaba gaba yakeyi ba baya ba shine dalilin da yasa ta puskanci cewa shi din yafi karfin ta ne ya kamata a raba auren su, ya bayyana mana cewa wannan al amarin ya faru ne a samarau na garin gusau.”

Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *