Allahu Akbar l, Hakika Allah yana Jarabtan Bayin sa, Kalli wannan…😥😥

Abin tsusayi yanzu haka mun samu bidiyon da wata mata tana jinyar mijinta wanda ya kamu da cutar shan Inna, Allah Sarki idan kaga yadda wannan mata take yi masa maiyuwa kayi gwalla, danna wannan 👇👇👇

A Wannan zamanin da muke ciki mata wasu basuwa iya auren talaka mai lafiya ma balle ace mara Lafiya ne, a gaskiya wannan mata tayi bajinta sosai,

wanda ba kowa bane zai iya irin abinda tayi ba, wannan shi yake muni da cewa tabbas soyayyar gaskiya take yi masa ba na karya ba, Ya Allah Ka Hadamu da masoyan mu na hakika ba na karya ba,

ita kuma wannan Mata muna Fatan Ubangiji Allah ya azurtata da karbar Kalmar Shahada, wato
(لا اله الا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم)
Ameen ya Allah Domin ta samu sakamako mai kyau a ranar alkiyama, Ameen

ga Cikakken Bidiyon 👉👉👉 Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *