Allahu akbar cikakken video na yadda akai Jana’izar Sani sk jarumin kannywood mutane wasu kan wasu..
Allah yaji kan musulmai Allah yaji kan sani garba sk munzo muku da bidiyan yadda akai jana’izar jarumin kannywood sani garba sk a yau ranar al’hamis.
Mutane da yawa sunyi dan dazo zuwa jan wannan jana’izar wasu basu sami inda zasu tsaya ba sabo da yawan mutane Allah yasa mudace.
Allah ya kautata namu karshan idan yazo dan haka yanzu ga faifan bidiyan domin ku gani da ida nuwan ku Allah ya jikan da da rahama ameen summ amen
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da bibiyarmu akan wannan shafin namu na LABARANHAUSA.COM mungode.