Allah ya tona Asirin su ta sanadiyar dukan kai kudade banki, shiga ka kalli Bidiyon…

Wannan Labari yana dauke da abubuwan ban mamaki sosai, muna tafe da Paipen Bidiyon wasu bayin Allah wadanda a ka kamasu da makamai bayan sun kai makudan kudade banki domin dokan da aka

saka a kasar nanna cewa zuwa watan Junairu na Shekarar dubu biyu da ashirin da uku ne za a kawo sabon kudi kuma tsofaffi bazasuyi aiki ba, saboda haka duk mai Tsohon kudi ya kai su banki

a ajiye masa, domin idan sabobbi suka fito sai yaje ya dauka kamar yadda suka tsara abin nasu, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Allah kayi mana maganin Miyagun Da suka addabemu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Ga Bidiyon Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *