Allah ya rabamu da sharrin mata Babbar magana wani sabon bidiyan sirri na rabi’u rikadawa ya jawo cece-kuce..

Ficaccan jarumi rabi’u wanda akafi sanin da rikadawa a yanzu kuma a wannan lokacin da muke ciki alumma da yawa sumfi sanin sa baba dan audu.

Baba dan audu acikin shirin labarina series mai dogon zango wani faifan video na jarumi rabi’u rikadawa da yafara yawa akafan sada zumun ta.

Ya hadda sa cece-kuce sosai har takai da jarumi rabi’u rikadawa ya fito ya fadi gaskiya akan abun da yafaru har wannan bidiyan yafita social media.

kowa dai ya kama ta yaji ya abun ya kasan ce sabo da halin da ake cikin a yanzu kowa yana cewa jaruman kannywood sune silar lalata tarbiya.

Idan kun kalli wannan bidiyan zakuji komai sabo da abun da yake faruwa a wannan lokacin sai ya bawa kowa da kowa mamaki kwarai da gaske ma kuwa

Dan haka ga wannan bidiyan domin ku ga duk abun da yafaru kuma kuji duk abun da yafaru da kunnan ku, sannan muna so muji ra’ayin ku akan abun.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai suna LABARANHAUSA.COM kuma mai al’barka

Allah ya rabamu da sharrin mata Babbar magana wani sabon bidiyan sirri na rabi’u rikadawa ya jawo cece-kuce..

4
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *