Allah Sarki wannan Kwarto abin Tausayi, Shiga ka kalli wannan Bidiyo…😁😁😁
Babbar magana sonja ya dawo gida ya samu matar sa tana kwance da wani Gardi a cikin dakin sa, Ai ko kafin ya samu daman Magana Sojan Yayi masa Jina jina Kafin ma ya fara bayanin yadda akayi
Ya shiga gidan sojan, Gaskiya wannan kwarto akwai kwarin gwiwa, in banda kwarin Gwiwa dan Allah Me zai sa ya shiga gidan soja dan Allah, ko da yake shi din ya kasance mai rabon shan duka
ne sosai daga Hannun wannan sojan, toh in ba haka ba dan Allah me ya kai shi bayan yasan cewa mijin ta soja ne, Toh Ubangiji Allah Ya Shiryar Damu Baki daya Ya Allah Duk mai
Fama da Cutar jaraba na bin matan mutane da kuma matan Banza Ya Ubangiji Allah Ka Yaye masa don ba karamin cuta bane ba, Ya Allah ka yaye masa Ya Allah mu kuma ka kiyaye mu da Iyalan mu baki daya, Ameen.