Allah sarki rayiwa kunsan me yafaru da wannan yaran inkaji sai katau saya masa lallai gani ga wane ya’ishi wane tsoran Allah…

Allah sarki rayiwa wani bata ta bayyana wa duniya cewa dan yaran ta ya gamu da wata kalar rashin lafiya mai kun nura ciki yasa mutane sunayi masa wani gani.

Kamar yadda zaku ga wani hoto akan fuskar wannan labarin zaku ga wani dan karamin yaro da Allah ya jarrabe shi da rashin lafiyar kun burin ciki a yanzu haka.

Babar wannan yaran ko kuma muce muku iya yan wannan yaran sun fadawa duniya abun da wasu suke dau kar wannan yaran da sabo da yana wannan rashin lafiyar.

Iya yan nasa sun bayyan cewa wasu daga cikin al’ummar garin da suke sunai wa wannan yaran kallan, Dan ruwane shi, kamar yadda muka sami rahoto wasu kuma ak’sin haka.

To Allah yasa mudace shi kuma Allah ya bashi lafiya muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *