Allah sarki rayiwa kenan Hafsat shehu Matar marigayi Ahmad s nuhu tayi kuka da ida nuwan ta a gidan jarida BBC hausa

tsohuwar matar marigayi Ahmad s nuhu tayi kuka da ida nuwan ta bayan shahararran gidan BBC hausa sun tuna mata da tsohon mijin Ahmad s nuhu.

Bayan tayi kuka da ida nuwan ta na rashin mijin ta tsohon jarumi acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan a wannan lokacin.

Allah sarki rayiwa kenan daman ance haka kauna take koda babu sosai to lallai akwai kauna tsakanin marigayi Ahmad s nuhu da matar sa.

Dan haka yanzu batare da bata lokaci ba ya kama kowa ya kalli wannan faifan video domin ya ganewa ida nuwan sa kuma kowa yaji abun ta fadai.

https://youtu.be/fHJDf7UtWuI

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *