Allah Sarki kudi mai Canza Kome da kome, Labarin Wannan bawan Allah zai…

Toh fa Ga Labarin wani bawan Allah wanda shidin nakasashshe ne, ya Jima yana rayuwa a haka se lokaci daya Allah ya sauya Rayuwar sa shi wannan Bawan Allah

Saboda tsabagen wahalar da ya sha a rayuwar sa har rogon Allah yayi ya dauki ransa se Allah Ya Azurta shi da wasu magudan kudade masu yawan gaske, Toh shidai Labarin wannan

Bawan Allah zai yi mutukar baku tausayi da mamaki sosai, musamman ma idan kun kalli yadda yake rayuwa a da da kuma yadda yake rayuwa a yanzu,

Tabbas Ubangiji Allah shine mai azurta bawan sa A sanda ya so kuma Karbe arzikin a sanda yaso, tabbas babu mai yin haka sai shi, Ubangiji Allah Ya bamu Kekkyawar Karshe, Ameen.

Ga Cikakken Bidiyon Bidiyo

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *