Allah Sarki duniya indai da ranka ba abinda baza ka gani ba kalli Bidiyon wannan bai…😥😥

Wannan Baiwar Allah da kuke gani a cikin Bidiyon nan da ba haka take ba, Tsautsayi ne ya faru da ita, a cikin Labarin wannan baiwar Allah akwai darusa masu mahimmanci sosai da ya kamata

ace mutum ya dauka a rayuwar sa, don ni da na kalli Labarin wannan baiwar Allah na tabbatar da cewa hakika duniya makaranta ce don na dauki darusa masu mahimmanci a ciki,

A lokacin da ta kasance lafiyar ta lau tana tare da Yan uwanta da abokan ta har ma da Mijin ta, bayan wannan Tsautsayi ya faru da ita shine duka suka kaurace mata kowa ya tafi ya barta

Wato tabbas Lafiya jari ne zaman Lafiya shi kuma Rahama ne, domin idan ka zauna Lafiya da mutane koda wani abin ya faru da kai bazasu kaurace maka ba kai koda wasu sun kaurace maka wasu zasu kasance tare da kai.

ga Bidiyon Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *