Allah Me Halitta Kalli wani Yaro Da Abin Da Ya Jijjiga Duniya Ashe…

Akache Allah Mai Halitta Hakika Allah Shine Me Yin yadda yaso kuma babu me Tuhumar Sa Domi Komai yayi daidai ne yan hakan wannan bidiyo da zamu sanya muku ze tabbatar muku da chewa Allah shine Allah.

Akache Allah Mai Halitta Hakika Allah Shine Me Yin yadda yaso kuma babu me Tuhumar Sa Domi Komai yayi daidai

Ida baku manta ba mun kawo muku wata mata wacca ke da nakasa amma kuma Allah ya bata baiwa ta musamman yanzuma ga wani bidiyo da ya kamata ku gani ku kara godewa Allah sannan ku jinjinawa ni’imar sa.

kai tsaye ga dai Bidiyon a kasa amma ku danna mana kararrawa a chan gefe 

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *