Allah mai yadda yaso wannan hadin yayi kyau aisha izzar so abubakar maishadda wannan bidiyan zai baku mamaki sosai..

Masha Allah wani lokaci jaruman kannywood masoyan su suna yawan birgesu idan sukai wani abu sabo da yadda suke muna musu kauna zallah.

Wani lokacin kuma abun dai sai a hankali domin zakaga wasu jaruman kannywood din idan abun ya bata musu rai sai kaga har kuka sukeyi sabo badadi

Dan haka yanzu mutane musan sun burge Aisha izzar so sabo da tayi wani fostin a shafin ta Instagram ita da babban producer abubakar maishadda

Lokacin da zatai fostin din sai ta rubu tawa maishadda cewa Allah ya bashi mata tagari Allah kuma ya karamasa dau kaka shine masoyan ta sukace gata

Wato ita ya kama ta Abubakar maishadda ya aura ita ma macace tagari musan wannan abun sai ya bawa aisha izzar so mamaki so kuma zataji dadi.

Duda kwana biyu da suka gaba ta sai da tai kuka da ida nuwan ta akan irin yadda masoyan ta suke zagin ta kuma suke ce mata karuwa idan tayi fostin.

2
5

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

3 thoughts on “Allah mai yadda yaso wannan hadin yayi kyau aisha izzar so abubakar maishadda wannan bidiyan zai baku mamaki sosai..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *