Allah mai yadda yaso da bawan sa An bayyana kata faran gidan da jaruma Laila labarina tatare da angon ta aciki…

Jarumar kannywood wacca Allah ya bata damar yin aure wato maryam waziri wacca kukafi sanin ta da laila labarina acikin shirin labarina series.

Ficacciyar jarumar kannywood maryam waziri wacca Allah ya bata damar yin aure bayan tana cikin masana antar kannywood wato hausa film kenan.

Wani faifan bidiyo da yake yawo acikin bidiyan munga wani kata faran gida wanda ya tabbata wannan gidan shine jaruma maryam waziri zata tare aciki.

Ga dai wannan faifan bidiyo kun ganshi ita da mijin tane acikin sa kuma da duk kan abun da muke magana akai wannan biyan ya kushi komai da komai gashi.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *