Alkaluma sun nuna lallai tsohon sarkin kano sanusi zai iya dawowa kan kujerar sarauta a Kano amma menene ra’ayinku akan hakan…

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Senata Rabi’u Kwankwaso ya bayyana cewa ya zama wajibi gwamnatin Kano ta duba abin da ya kamata ta yi kan masarautu huɗu da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta ƙirƙiro.

Ko hakan yana nufin Gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta dawo da Khalifa Muhammadu Sanusi II karagar mulkin Kano? Menene Ra’ayinku kan wannan batu?

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *