Ali_jita_-(_Sa_adatu_)_official
Ficaccan mawaki “Ali jita” ya saki sabuwar wakar sa mai taken “Sa’a datu”
kamar yadda kuka sani wannan shafin namu yana kokari wajan ya kawo muku sabbin wakoki,
To yanzu ma muna tafe tare da sabuwar wakar “Ali jita” zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma dai ku sauke ta a wayar ku ta android,
Labaranhausa.com