Alhamdullah yan ta adda sun shiga hannu ku sheke su kawai shiga kagani

Alhamdullah Ashe da an kama yan fashi da maka mi sosai da sosai yanzu ne akai rashin sa’a muna fukai suka shigo ciki ake samun matsala muna fatan Allah yato nawa duk mai sa a kama wani ko acuci wani.

A wasu she karu a baya muna da manyan mutane masu kama yam fashin daji da masu kama bata gari da dai sauran wanda suke saka al’umma acikin tashin hankali da fargaba a wancan lokacin.

Nasan da yawa daga cikin masu karan ta wannan labarin a yanzu idan muka ce muku waye ya kware wajan kama yan fashin daji a wasu shekaru da suka gaba ta da yawa daga cikin ku sun sani.

Zaku kuma kuce mana “Ali Kwara” tabbas Ali kwara mutunne wanda yayi fafutika sosai wajan kama yan fashin da makami acikin daji to amma daga baya sai aka jishi yayi shiru ba’ajin duriyar sa kwata kawata.

Kana daga bisani sai aka ce yarasu muna fatan Allah yaji kansa da rahama da kuma duk kan musulmin da yarasu tun daga Annabi Adamu kawowa wannan lokacin da muke ciki.

Dan haka yanzu zan saka muku wannan fai fan bidiyan domin kuga yadda akai nasara kama yan ta adda wato masu yiwa mutane sata kudanna inda aka saka katan rubutun nan FULL VIDEO

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *