ALHAMDULILLAH bazamu daina Godewa Allah ba musamman a kan wannan falalar da muka samu, shiga ku kalli abinda ya…

kai masha Allah wannan ba karamin cigaba bane ba da ace an kafa irin wannan dokan a kasa baki daya ma da ba wannan maganar akeyi ba yanzu,

Mun samu labarin cewa rundunar Yan sandan Jahar katsina sun kafa wata sabuwar doka na cewa duk wani Wanda aka gani yayi yunkuri, kokuma ya yi fashi da makami

duk a bishi duk inda ya shiga a kamo shi an bawa jamian izinin shiga lungu da sako a duk inda suka ga mai aikata laifi su kama musamman ma masu qwacen waya, idan mutum yayi wargi ma za a iya yi masa wani hukunci.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *