Akaran farko mawaki Naziru sarkin waka ya bawa mawakan kannywood mamaki Sabo da wannan abun da yayi…
Wani faifan bidiyo da mukai arba dashi ya nuna mana wani abu da jarumin kannywood yayi wato Naziru sarkin waka ya gir giza manyan kannywood.
Naziru sarkin waka yana daya daga manyan mawakan kannywood kuma fitattu aban garan waka sabo da yadda ya kewa manyan yan siyasa waka.
Kuma bawai yan siyasa kawai yake wa waka ba sabo ya iya waka sosai kamar yadda mutane suke fada, sabo da duk wanda zakaga yana waka kala kala.
Lallai idan kai bincike da kyau za kaga lallai ya iya wakar ne sosai sabo da ba kowane yake iya yin waka da sabo biyu ba amma dai ga wannan bidiyankukalla.
munsan yanzu tun da kulli wannan bidiyan zakuyi mana comment a kasan wannan faifan video namu muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin.