Aisha izzar so tayi kuka da ida nuwan ta Akan wani faifan bidiyo da tayi wai ina Manyan kannywood ne ya kama ta akawo karshan fitar irin wannan bidiyan…

Wata sabuwa wai inji dan cha cha idan Baku manta ba mun kawo muku wasu zafafan video na jarumar kannywood Aisha najamu wacca kukafi sanin ta da.

Aisha izzar so tana kuka da ida nuwan ta akan abun da yafaru da ita sabo bataji dadin abun da yake faruwa da itaba da kuma sauran manyan jarumai.

Hakan yasa cikin fushi da kuma kuka jaruma Aisha najamu wacca kuke kiran ta da Aisha izzar so tayi bidiyan nan akan shafin ta manhajar tiktok.

Tayi bani dallah dallah akan abun da yake faruwa amma dai bari musaka muku wani faifan bidiyo da muka tsin ta akan shafin hausawa top tv dake YouTube.

Kunji abun da ya faru ko kuma muce kunga abun da yafaru dan haka mutane ya kama ta idan kukaga wani mutum yana abun bai dace ba ya kama ta kuyi masa addu’a.

Sabo da wata kila kaima abun wata zai iya shafar ka misali kamar dai jaruman kannywood kowa yasan a yanzu babu wanda suke samun mabiya sama da masu har kar fim nasan kungane mi muke nufi dan haka sai addu’a lamarin.

5
3

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *