Ai daman irin wannan hukuncin yadace ake musu Datini sun dai’na aika irin wannan dan yan aikin ku kau dashi…
Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un, Wannan Da Kuke Gani Babban Dan Damfarane Ne, Yakasance Yana Cutar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakonnin Karya (Fake Alert) Idan Anyi Ciniki.
Al’umma Sai A Kiyaye Da Wanda Zaku Ringa Bawa Lambar Bankin Ku, (Account Number) Lokacin Da Kukayi Ciniki Ko Kuma Sauran Harkoki.
Musamman A Lokacin Chanjin Kudinnan Mutane Zasu Fake Da Haka Su Ringa Damfarar Mutane Ta Hanyar Tura Musu Sakon Karya (Fake Alert)
Idan Mutum Yaimuku Transfer Ta Kudi Ku Tabbatar Kada Ku Yadda Indai Baku Sanshiba Ku Kar6i Katin Shi Na Dan Kasa (National Identification Number)
Allah Yakaremu Da Sharrin ‘Yan Damfara Da Masu Yaudara.