Ahmad delta-Tunani- official audio

Ahmad delta ficaccan mawaki a masana antar kannywood ya sake sakin wata zazzafar wakar sa mai suna “Tunani”

Zaku iya sauke wannan wakar mai suna tunani ta mawaki Ahmad delta ko kuma kusaurara akan wannan shafin namu mai suna labaranhausa.com

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *