Ah wannan shi ake kira da jarumin gaske duba da yadda ya sha daga komar wannan…

Tir kash ni ko a fim ban taba ganin irin wannan acting din ba ni se a cikin bidiyon nan, maganar gaskiya su yan indiya suna da abin mamaki

Shin ko kun kalli yadda wannan bawan Allah yayi da wannan muguwar dabba ko kuma muce pusqtacciyar dabba wato damusa

tabdin Jan mu de fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *