Shugaban kasa Afghanistan Ya bawa yan Kasar hakuri

Dadumi duminsa yanzu yanzu tsohon shugaban kasar Afghanistan ya fito ya bawa yan kasar hakuri saboda ya tsere zuwa dubai.

Da ya ga yan taliban sumfar wa kasar ta Afghanistan shi kuma bai wata wataba sai ya bawa hammatar as iska ya fece zuwa kasar Dubai.

Shugaban kasar Afghanistan ya gudene bayan ya ga babu sarki sai Allah ya ga Taliban sun shiga kasar ta Afghanistan sai ya gudu ya bar al’ummar kasar a hannun yan taliban.

Shi ne daga baya sai yai video yana baiwa yan kasar Afghanistan hakuri kan abunda ya faru a yanzu haka yana kasar Dubai yana zaine sabo da halin da yasami kansa a ciki Allah yasa mudace ameen summa ameen.

A wani labarin na da ban za kiji cewa an tsinci gawar wani mutum a makkabar ta ganin wannan bawan Allah ya mutu a makka barta hakan yasa mutane sunyi mamaki sosai.

Ba wai ganin ma cacce amakkanar taba ne yasa suke mamakim ba sai dai ga ninshi da akai batare ammai suttura ba wato an samar likafani kuma anyi haka an bunne shi.

Ana nan ana cigaba da bincike akan wannan al’amarin saka makon ya yayin da suka ganshi a cikin Allah yasa mufi karfin zuciyar mu.

A’wannan labarin kuma zakuji wata mata ta gwan gwaje mijin ta da wata dalleliyar mota soyayya iya soyayya a bafa mijin ne ya bada motar ba matar ce ta bada motar.

Daman haka al’amarin soyayya yake indai da soyayya babu abun masoyi bazai iyewa masoyin saba wa yannan masoyan a bun koyine ta wata fuskar ta wata fuskar kuwa ko kadan wasu baza suso wannan ba.

Na san balalle me a sami wata mace da zataso hakan sa boda wasu mazan suna cewa mata iya yan san banza duda ya kasance mata idan suna san mutun babu irin abun baza suyi masaba.

A’wani labari na da ban zakuji tsohon ministan noma sabo na nono yayi wani furuci mai kama da harshin damo wasu suna ganin maganar da yayi ya yitane sabo ansau keshi daga kan kujerar sa ta minista.

Tsohon ministan sabo na nono yace rike ministna noma ba abune mai saukiba maganar sabo na nono ta janwo cecekuce a tsakanin al’umma.

Sabo da yayi wannan furucin wasu mutanan suna cewa da baisan da hakaba yarike har tsawan shekaru sai da aka karbe mukamin zai san da cewa da’a kwai wa hala da meyasa baice da’a kwai wa halar ba sai yanzu.

Dan haka wasu muta nanma basu yarda maganar tsohon ministan ba wato sabo na nono amma ku bamu san menene ra’ayin ku a kan wannan maganar ta tsohon ministan noma wato sabo na nono.

Dan haka kada kuyi kasa a guiwa maza kuje kasan comment section domin kufada mana ra’ayin ku dan gane da wannan furicin na sabo na nono.

Tabbas mutane ba’ iyamusu mutumin nan wajan shekarar sa shida a kan kujerar minista amma baisan da wa halaba sai yanzu bayan mai girma shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsigeshi sannan zaice bamai sau kibane.

Kuci gaba da bibiyarmu a shafin mai suna LABARAN HAUSA.COM.COM mungode da VISITING.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *