Ado gwanja – Kyawan Rawa – official audio 2021
wannan wakar ma tana daya daga cikin sabon album da mawaki ado isa gwanja ya saki mai suna “Kyawan Rawa”
wannan wakar da kuke gani itace wata ta farko daga cikin sabon album din nasa kuma yasa mata suna “Amada”
zaki iya sauraran wannan wakar akan wannan shafin namu ko kuma ku sauke ta akan wayar ku da android.
Ado gwanja – Kyawan Rawa – official audio 2021