Adam fasaha wanda zai auri Nana izzar so shine assalin mijin mome gwambe Wani sabon video yafita babbar magana kenan kunsan me yake faruwa

Duk wanda yake musu akan cewa Adam fasaha shine tsohon mijin jaruma mome gwambe to abun da zai tabbatar masa da abun da ake fada akan su.

Da fatan kowa zai kalli wannan bidiyan har karshe idan yafara kallan sa sabo da abun zai baku mamaki sosai musaman yanzu da jarumi Adam fasaha zai aure.

Kowa kuma yasan wacca Adam fasaha zai aura yanzu idan kuma baku sani ba to bari nuna muku ita kuma da sunan ta, itace nana tacikin shirin izzar so.

Munsan du wanda yake kallan shirin izzar so lallai dolane sai yasan nana domin tana da fawa acikin shirin na izzar so gadai bidiyan nan ku gani.

4
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *