Adam a zango yayi wasa Dada mam makin da yasamu Babbar magana Bidiyan Tsohuwar matar a zango maryam ab yola

Jarumi adam a zango kowa yasan yana daya daga cikin jaruman kannywood kuma fitattu manya manya domin a yanzu idan akace suwaye masu fada aji na cikin kannywood to sune.

Adam a zango yasha wahala sosai kafin Allah ya bashi dau kakar da kuke gani ya samu a yanzu sabo da wata rana bazan man taba Adam a zango yai wata magana mai ban mamaki sosai.

Yana cewa da nasan irin wannan kabulan shan sha da ban fara wannan harkar ba kuma ya kara da cewa du mai so yai suna irin na Adam a zango to lallai ya shirya kar bar kalu bale kala kala.

Abu buwan da Adam a zango yasha fama dasu abun dai babu tone tone kawai ga bidiyan tsohuwar matar sa maryam ab yola itama jaruma ce acikin masana antar kannywood.

https://youtu.be/e3mH9QG464Q
5
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Adam a zango yayi wasa Dada mam makin da yasamu Babbar magana Bidiyan Tsohuwar matar a zango maryam ab yola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *