Adam a zango-munyi kama-ft-tumba gwaska
Sanannan mawakin nan kuma actor na masana antar kannywood wato “adam a zango” ya saki wata sabuwar wakar sa mai taken “munyi kama” tare da shi da tumba gwaska,
Zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta acinkin wayar ta kirar android wannan wakar assali auta mg boy ne ya rerata shi kuma a zango yai video shida tumba gwaska,
Ku kasance damu a wannan shafin namu na LABARANHAUSA.COM domin samu zafafan wakokin hausa,