Abunda Ali jita da Rahama Sadau sukayi sun girgiza Yan kannywood maza da mata

Kamar yadda kuka sani sha hararran gidan jaridar nan mai suna BBC hausa idan baku man taba, kun san suna gayya tar manyan mutane da kuma fitattun jaruman kannywood hausa.

A wannan karan sun gayyaci ficaccan mawakin nan mai suna Ali isa wanda kukafi sanin sa da Ali jita domin suna so suji cikakken tarihin rayuwar sa da kuma yadda ya farayin har kar waka.

Yanzu zamu saka muku wannan bidiyan domin ku kalle shi kuji irin abun da yayi a tarihin rayiwar sa tun kafin ya zamo sha hararre acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan.

https://youtu.be/hWNeLYsbrfM

Kuci gaba da bibiyarmu akan wannan shafin namu mai al’barka mai suna LABARANHAUSA.COM domin kasan cewa da zafafan labarai masu da dinji da kuma nisha dan tawa da iliman tarwa.

3
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *