Abun tau sayi wasu mutane Sun damfari jarumi adam a zango ga bidiyan yadda abun ya kasan ce Allah yabi maka hakkin ka…

Babban jarumin masana’antar kannywood Adam a zango yafito yayi wata magana cikin fushi Kan abinda aka dade ana yimasa wanda hakan yana bata masarai sosai da sosai.

Jarumi Adam a zango ya koka Kan yadda mutane suke bude shafin facebook da sunansa domin su damfari masoyan sa Kudade, domin kuwa a halin yanzu an damfari mutane da dama.

Kuma hakan yasa mutane suke tunanin cewar Adam a zango shine yake aikata hakan alhalin shi Adam a zango baimasan suwanene suke aikata hakan ba. gadai cikakken videon abinda jarumin yake cewa.

Bayan kun kalli wannan faifan bidiyo sai kuyi mana comment akasa wajan comment section muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

u
0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *