Abun mamaki yadda ake Dinner a wannan gidan sarautar ya bawa kowa mamaki wannan wanna irin video ne haka…

Ahlin sarauta ko kuma muce gidan sarauta yadda kowa da kowa zaifi ganewa a wannan lokacin na yanzu Wani faifan bidiyo da muku gani.

Yadda ake gudanar da shagalin biki irin gidajan sarau ta ya bawa mutane mamaki sabo da yadda aka san gidan sara kuna da kame kai da dau sauransu

Amma da acikin wannan faifan bidiyo mu baza muce komai sai dai mu saka muku wannan faifan bidiyo ku kalle shi da kanku zakuga komai da komai aciki.

Daga karshe kuma muna so muji ra’ayin ku wato kuyo mana comment a wajan comment section dake kasa kadan idan kun duna ga bidiyan nan video.

https://youtu.be/i6oRYEFaJuw

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *