Abun mamaki wai ace hausa fulani ne suke ai kata irin wannan bada kalar bidiyan

Ba maganar tone tone gaskiya bai kama ta ace yaran mu hausawa suna hawa wakokin zamani suna ai kata irin wannan abun a gidan gala ba sabo da tarbiyar yara kana kana zata salwan ta.

Babu shakka duniya tazo karshe musamman yanda mata suna nuna tsiraicinsu a fili basa tsoran allah tir da wannan bidiyo.

yanzu yanzu muka za kulo muku wannan bidiyon wanda za kuga wata karamar yarinya tana ta faman tikar rawa mai dauke da abun mamaki da kuma abun haushi.

wannan bidiyon mutane dayawa wasu ya nishadan tar dasu wasu kuma ya basu haushi sosai duba da ganin cewa ta kansace karamar yarinya kuma kabilar hausa fulani.

kada dai mucikaku da surutu yanzu haka muna dauke da wannnan bidiyon domin kuma ku bayya na mana ra.ayinku a comment section ku shiga kasa zakuga cikakken bidiyon mungode da ziyara

Dan haka da munso muzo muku fa wannan fai fan bidiyan amma kuma sai muga kada wani yayi sha’awar ai kata irin hakan ta dalilin mu kunga muma munshiga ciki kenan.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *