Abun mamaki sai kace amafarki mawaki Hamisu Breaker da jaruma mome gwambe wannan videon saiya jijjiga masoyan ku baki daya…
Wani faifan bidiyo wanda yake yawo yafara yin yawo a shafin sada zumun ta na zamani wato social media kenan wanda acikin bidiyan akwai hamisu.
Da kuma jaruma mome gwambe wadda kowa yasan jaruma mome gwambe kuma mutane da yawa sunsan jarumi hamisu Breaker mawakin kannywood.
Ko menene dalilin da yasa mawaki hamisu Breaker da kuma jaruma mome gwambe sukai wannan hadewar ko kuma dai akan harkar kasuwan cinsune.
Dan haka kowa yana bukatar sanin abun dake faruwa adai dai wannan lokacin musan man soyayya wakokin hamisu Breaker da masoyan mome.
Bawani abun mamaki ne ba idan wani abune mai mahimmanci yake shirin faruwa domin komai kuke gani to da nashi lokacin ga wannan bidiyan ku kalla.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka