Abun mamaki Matashin daya ce bazai dena shan madara ba sai an masa aure ya samu wata tace taji ta gani saura Daurin aure kawai

Ikon Allah sai kallo wani matashi dan shaye sheye daya ce bazai dena shan madara ba marukar ba’ai masa aure ba ya samu wata budurwa tace taji ta gani zata aure shi.

Budirwar mai suna Aisha Humaira ta bayyana haka ne a shafin TikTok bayan da wani mutumi mai suna Abubakar Abubakar ya dau alkawarin basu gidan zama matukar auren ya tabbata

Dai dai bayan Aisha Humaira ta amince da Auren Dan madara sai ga wasu yan matan suma suna nuna soyayyar su ga wannan dan shaye shaye.

To daman haka lamarin Allah yake wani yanaso bai samu ba wani kuma abu bai dame shi bama sai ya ganshi dashi Allah yasa mudace muna godiya.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *