Abun mamaki bidiyan wani Dan fulani ya saki Matar sa sabo da soyayyar mawaki Nura m inuwa
Labari dadumi duminsa wani matashi ya saki matar sabo da soyayyar mawaki nura m inuwa lallai ya kama ku kalli wannan bidiyan domin za kusha mamaki sosai.
Lallai duniya tazo karshe sabo da wannan abun da yafaru lallai sai dai akar shan duniya, mutum ya saki matar sa sabo da soyayyar mawaki, dam ance so gaman jini.
Batare da bata lokaci yanzu haka zamu mallaka muku wannan bidiyan domin ku kalle shi akan wannan shafin namu mai al’barka zaku kuma ku iya ziyarar tar ko ina acikin wannan shafin namu.
To masu bibiyar a wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa da mu ako da yaushe mungode sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu