Abun mamaki ashe daman Yar auta wacca kukafi saninta da sabira a gidan badamasi Tana da wata babbar ya rinyar da tahaifa ga bidiyan ta..

Allah sarki rayiwa kenan ba kowane yasan da cewa yar auta wato samira gidan badamasi tana da wata babbar ya rinya abun mamaki kuwa shine.

Wannan ya yarin a yanzu haka bata kasar Nigeria ta kasa mai tsarki domin acanne ya rinyar ta taso kowa yasan dai wacece sabira gidan badamasi.

Kuma kuna ganin a yadda take sabo da haka munsan babu wanda zai san cewa tana da wata ya rinya wanda har takai kusan kimanin shekara 20 da haihuwa.

Dan haka a yanzu haka muna tafe da wani faifan video wanda zai tabbatar muku da abun da muke fada wannan bidiyan dake kasa shi zaku kalla.

To masu bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka muna mutukar godiya sosai sabo da ziyarar da kuke kawo mana zuwa wannan shafin.

4
5

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *