Abun mamaki adam a zango yaga ta kanasa a wajan Shagalin murnar sabuwar shekara sabo da yawan mutane kunsan abun yafaru dashi..
Yadda ficaccan mawaki Adam a zango ya gudanar da bikin shagalin sabuwar shekara abun ya dau hankalin masoyan sa baki daya.
ficaccan jarumi acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan wanda kuke kiran sa da Adam a zango wasu kuma aksin haka.
Adam a zango ya gudanar da bikin murnar sabuwar shekara da hausa kenan da turanci kuma sai muce happy new year kamar yadda kuka sani.
Fitar bidiyan yadda Adam a zango yai wannan bikin ya dau hankali sosai shine ma yasa mukace zamu zomuku dashi domin ku kashe kwar kwatar idan ku.
Muna so muji ra’ayin ku akan wannan faifan bidiyo na jarumi adam a zango daga karshe muna mika godiya ga masoyan wannan shafin namu mai al’barka.