Abun da jarumi Ali nuhu ya yiwa matar ya jijjiga manyan jaruman kannywood a bainar jama’a yai mata…
Fitaccan jarumin kannywood Kuma sarki Ali Nuhu ya bayyana wasu abubuwa gameda da matarsa Wanda hakan ya matukar birge mutane.
A yaune Mai dakin Jarumi Ali Nuhu take murnar zagayowar ranar haihuwarta, inda sarki Ali Nuhu ya wallafa hotunan
Matar tasa a shafinsa na Instagram tareda yin wasu kalamai na Soyayya da kalamai na jinjina ga Matar tasa.
Maimuna Ali Nuhu takasance da sarki Ali Nuhu tsawon shekara ashirin suna Zaman Aure, inda wasu daga cikin
jaruman kannywood suke kiranta da uwar Kowa kasancewar yadda take girmama mutane tareda mutunta Kowa acikin kannywood.
Ahmad abubakar
Masha Allah