Abun da jaruma fati washa tayi Ali nuhu acikin wannan Video ya bawa koma mamaki Cikin rashin tsoro tai masa magana akan zuwan sa kasar waje…

Jaruman kannywood suna yawan fita nasa shan waje yawan bude ido wasu kuma har kallan kwallan kafa suke fita kasar turai daga kasar Nigeria.

A wannan karama babban jarumi acikin masana antar kannywood ali nuhu wanda ake kiran sa da sarki acikin masana antar ta kannywood.

Bayan jarumi Ali nuhu yaje kasar waje kallan kwallo sai ya sau wani video acikin filin wasan sai yai posting dinsa akan shafin na Instagram.

Yinsa keda wuya sai jaruma fati washa tayi masa wani magana wannan comment din da tayi masa ya jijjiga mutane da yawa sosai, ga dai bidiyan.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mu kasan ce da ku ako da yaushe domin samun zafafan labarai dadumi duminsu.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *