Abin Mamaki ashe akwai Dabbobi masu tunani irin na mutane, shiga ku kalli abinda wannan Karen yake aikatawa…

Toh fa ana wata ga wata a karo na farko a rayuwata naga dabbar da ta bani mamaki ko da yake ma su wadannan dabbobin turawan ba abin mamaki bane a gurin su

domin rayuwa suke da Dabbobin su kamar yadda Sukeyi da mutane, Wannan ya nuna mana cewa Dabbobi ma ana koya masu abu kuma su iya kamar yadda muke koya

Se dai Allah (S.W.T) Yayi halittar sa kuma ya banbanta mu ya sa mutane sunyi Dabbobi hankali, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kara mana Lafiya da kuma zaman Lafiya, Ameen.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *