Kotun ta umarci Likitoci Su duba kwakwalwar sheikh Abdul jabbar

Kotu ta bada umarnin aiwa shiekh shiekh Abdul jabbar kwajin kwa kwalwa sabo da wasu dalilai.

Idan ba kuman taba an gur fanar da sheikh Abdul jabbar ne a gaban kotu a ranar 16 ga watan yulin she kara ta 2021 kuma gwamnatin jahar kano ce ta jagoranci hakan.

A kar kashi Dr abdullahi umar ganduje biyo bayan mu kabalar sheikh Abdul jabbar da kuma man yan malamai na jahar kano.

Dalilin da yasa kotu tasa ai wa sheikh Abdul jabbar kwajin kwakwalwa shine kotu ta mai tam bayoyi har guda hudu bai am samata ko daya ba.

Za kuji tam bayoyin a nan gaba kadan insha Allahu amma kafin nan zaumu kawo muku kadan cikin yadda zaman kotun ya kasance.

A’yau shide sheikh Abdul jabbar wan da akafi sanin sa da Abdul jabbar nasir kabara ya kasan ce yana ba tancine a wajan karatunsa.

Kuma ya batanci ga fi yayyan halitta shugabam mu annabi Muhammadu S.A.W shine yasa malamai masu kishin addinin muslinci.

Su kaiwa sheikh Abdul jabbar ca a kan ya dena a bunda ya keyi amma sai yakiji had takai da malamai sun nemi gwamnatin.

Jahar kano mai girma ta hada mukabala tsakanin sheikh Abdul jabbar da kuma wasu manyan malamai na jahar kano.

Gwamnatin kano sai ta amince a kar kashin jagoran cin dr Abdullahi umar ganduje An tattaro malamai ma haddata Qur’an.

Ba yan an zauna mukabalar sai Abdul jabbar ya kasa ta buka komai du tam bayar da sukai masa sai ya kasa bada amsarta.

Ga nin haka bayan an kammala zaman sai rundi nar yan sandan jahar kano tai wuf ta kame sheikh Abdul jabbar ta kaiwa kotu

Nan take kotu tamika sheikh Abdul jabbar gidan yari a’a jiye matashi kafin tafara tu humar sa da lefin da lefuffu kansa.

Ba yan wani dan lokaci sai aka fara yada jita jitan cewa wai Abdul jabbar yana kashin jini da dubura a wannan lokacin kotu tayi iya kokatin ta domin taga ta kauda wannan jita jitan kuma cikin yar dar Allah sai tasamu nasara hakan.

Ga tam bayoyin da a kwai sheikh Abdul jabbar ya kasa bada amsarsu har takai da kotu ta umarci ai masa kwajin kwakwalwa.

Tam baya ta farko itace kamar haka an tambayi sheikh Abdul jabbar ?

Ranar koma ga watan takwas na 2018 a kara tunka da kai a unguwar sani mainagge a cikin kara tunka mai suna jauful fara kayiwa annabi S.A.W kagen cewa a hadisi na 1365 dana 1358 na cikin sahihul muslim kace annabi S.A.W fyade yayiwa nana Aisha wanda hakan yasabawa sashi na 382) a kundin shari’ar musulinci ta shekarar 2000

Ba yan an yiwa sheikh Abdul jabbar wannan tam bayar sai yakasa bada ammsa nan take kuwa kotu ta cigaba da yimasa tambaya

Sai tam baya ta biyu itace kamar haka? Ranar goma 10 gawatan takwas 8 2018 a cikin karatunka na jauful fara ka yiwa annabi S.A.W kalaman batanci a kan auransa da ummu safiyan kace sahihul muslim yace annabi ya kwacewa wani mutum matarsa adubu 1365 kuma hakan cinmu tunce kuma yasa bawa sashi na (382)

Wan nan tam baya biyu kenan daga cikin tam bayoyin da kotu tayiwa sheikh Abdul jabbar insha Allahu ku bibiyemu a wannan shafin mai suna LABARAN HAUSA. COM zakuji sauran tam bayoyin guda biyu mungode

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *