Abdul D_ One Kakama Zuciyata

Yaude ficaccan mawakin kannywood wato “Abdul D one” ya saki sabuwar wakar sa mai taken “Kakama zuciyata” tabbas wakar an saka kalaman soyayya sosai,

Zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma ku sauke ta akan wayar ku ta android kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu na LABARANHAUSA.COM dan samun wakoki zafafa,

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Abdul D_ One Kakama Zuciyata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *