Abdul d one-Gidauniyar so”Official audio 2021

Fasihin mawakin nan mai suna Abdul d one ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Gidauniyar so” wannan wakar baza muce muku komai ba sai kun saurara kwaji.

Zaku iya sauraran wannan wakar ta sha hararran mawakin mai suna Abdul d one ko kuma ku sauke ta akan wayar ta android labaranhausa.com

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *